To sai dai ganin abubuwan da suke faruwa, a yanzu haka kusan kowa ya fitar da ran cewa za a kawo ƙarshen taƙaddamar nan kusa, tun da a yanzu haka akwai shari’u a gaban kotuna, ciki kuwa har da Kotun Koli.
Babban abin tambaya a yanzu shi ne shin yaushe za a kawo ƙarshen wannan taƙaddama da ake ganin ‘yan siyasa ne suka assasa ta?


Ƙarin Bidiyoyi
Yaushe za a kawo karshen takaddama kan masarautar Kano?
Lokacin da aka fara dambarwa da rikicin Masarautar Kano, mutane da dama ba su zaci za a kawo yanzu ba a warware taƙaddamar ba.
Ƙarin Bidiyoyi