| Hausa
Zaben Turkiyya na 2023: Abu 5 kan Recep Erdogan
02:22
Duniya
Zaben Turkiyya na 2023: Abu 5 kan Recep Erdogan
Turkiyya na shirin gudanar da zabukan shugaban kasa da na 'yan majalisar dokoki ranar 14 ga watan Maris. Shugaban kasar mai ci Recep Tayyip Erdogan yana neman ta-zarce. Ga wasu abubuwa biyar da suka kamata ku sani kan Erdogan, daya daga cikin manyan 'yan takarar shugaban kasa a zaben.
Ƙarin Bidiyoyi
Siyasar bambanta lokacin agogo tsakanin kasashen duniya
Nasiru-Deen na Ghana: daga dalibi zuwa jakada a Turkiyya
Kasarmu Nijar ita ce sama da komai: Janar Tiani
Kantin Kwari: Kasuwar tufafi mafi girma a Yammacin Afirka
Boko Haram: Halin da ‘yan gudun hijirar Nijeriya suke ciki a ƙasar Chadi
Lugude: Mutumin da ke wallafa tsofaffin hotunan arewacin Nijeriya
Zan iya auren mace irin Samira ta shirin Garwashi
Ba na so na samu matsala a Kannywood har lokacin da zan yi aure - Ma'u ta Fim ɗin Garwashi
Ni ‘yar Nijar ce amma ina alfahari da Nijeriya – Fati Nijar
Daɗaɗɗiyar kasuwar kwaɗi a Arewacin Nijeriya