
02:15

02:15
Ƙarin Bidiyoyi
2023 ta dasa dambar sabon karni a Turkiyya
An cika shekara 100 da kafa Jamhuriyar Turkiyya wadda ta samu “ci-gaba ta hanyar aiki da ilimi” bisa tsinkayen Atatürk na ganin ta dogara da kanta.
2023 ta dasa dambar wasu shekaru darin yayin da ake shirin yin muhimmin zabe a lokacin da duniya ke jinjina wa kasar kan nasarorinta a fannoni daban-daban.
Ƙarin Bidiyoyi