4 Agusta 2023

08:02

08:02
Ƙarin Bidiyoyi
Gidan tarihin da ke ajiye da kayan Manzon Allah SAW a Turkiyya
TRT Afrika Hausa ta kai ziyara gidan adana kayan tarihi na Topkapi Palace Musuem in da ta gano kayayyakin tarihi na Musulunci tun na zamanin Annabi Muhammad SAW da na wasu sahabbansa da ma na wasu sauran Annabawa.
Ƙarin Bidiyoyi