| Hausa
Me ya sa daukar cikin 'yan mata masu shekaru 15-19 ya zama abin damuwa a Ghana?
Afirka
Me ya sa daukar cikin 'yan mata masu shekaru 15-19 ya zama abin damuwa a Ghana?
Bayanan Hukumar Ƙididdiga ta Ghana (GSS) sun nuna cewa kusan kashi 5 cikin 100 na 'yan mata masu shekaru tsakanin 15 zuwa 19 sun taɓa ɗaukar ciki.

Rahoton ya nuna cewa wannan alƙaluma na ci gaba da haddasa damuwa, inda ƙwararru suka danganta lamarin da ƙarancin ilimin lafiyar jima'i da haihuwa, talauci, da kuma ƙarancin damar samun ingantaccen kiwon lafiya.

Ƙarin Bidiyoyi
Adumulmula: Mawakin Nijar da ya shahara saboda kayan kidan gargajiya
Tasirin mawakan siyasa a yakin neman zabe a Nijeriya
Me ya sa gwamnatin Trump take ta sauya manufofin yaki da Iran?
Shin ya kamata Amurka ta fitar da bayanan binciken Shugaba Tinubu ko a'a?
Muhimman batutuwa game da ritayar Messi daga tawagar Argentina
Yadda cutar mashako take addabar Jihar Kano
Sabbin shirye-shiryen gwamnatin Tinubu na rage radadin cire tallafin mai
Walkiya ta haska Makka, an yi iska da tsawa da ruwan sama a Madina
EFCC za ta ba da 'tukuici' kan kwarmata bayanan dukiyar Nijreria ta sata da ke ketare
Gungun 'yan Haiti sun kashe fararen hula da suka fake a coci, a cewar MDD