27 Fabrairu 2024

03:14

03:14
Ƙarin Bidiyoyi
'Yan wasan ƙwallon nakasassu da ke burge mutane a Lagos
'Yan wasan ƙwallon nakasassu na Nijeriya sun bayyana fatansu na zama zakaru a ƙasashen duniya. 'Yan ƙwallon, waɗanda suka shafe shekaru da dama suna murza leda, sun ce suna rage damuwa sosai sakamakon wasan da suke yi.
Ƙarin Bidiyoyi