| Hausa
Ko ya dace mutane su fara kare kansu a Nijeriya?
03:29
Ko ya dace mutane su fara kare kansu a Nijeriya?
Tsohon Ministan Tsaron kasar kuma tsohon Babban Hafsan Sojojin Kasa, Janar Theophilus Yakubu Danjuma ya ce lokaci ya yi da jama’a za su daina da dogaro da gwamnati don ta kare su

La’akari da yadda ake ci gaba da samun hare-hare da kashe-kashe rayuka a fadin kasar. Sai dai wasu masana tsaro suna ganin hakan bai kamata ba.

Ƙarin Bidiyoyi
Dalilin da ya sa aka sauya taswirar duniya
Yadda za ka iya mallakar hannun jari a Matatar Dangote
Abin da ya sa nake sayar da hannun-jarin kamfanina- Dangote
Adumulmula: Mawakin Nijar da ya shahara saboda kayan kidan gargajiya
Tasirin mawakan siyasa a yakin neman zabe a Nijeriya
Me ya sa gwamnatin Trump take ta sauya manufofin yaki da Iran?
Shin ya kamata Amurka ta fitar da bayanan binciken Shugaba Tinubu ko a'a?
Muhimman batutuwa game da ritayar Messi daga tawagar Argentina
Yadda cutar mashako take addabar Jihar Kano
Sabbin shirye-shiryen gwamnatin Tinubu na rage radadin cire tallafin mai