| Hausa
Masu shirya fina-finan kannywood sun yi martani kan hana sa fim a Youtube
03:08
Masu shirya fina-finan kannywood sun yi martani kan hana sa fim a Youtube
Wasu masu shirya fina-finai masu dogon zango sun yi martani kan yadda suka ji game da matakin hukumar taace fina-finai ta jihar Kano, wadda ta dakatar da nuna wasu manyan fina-finai masu dogon zango gar guda 22.

Furodusa Abdul Amart ya ce batun dakatar da nuna fim a Youtube ba wanda zai yiwu ba ne, tun da shi Youtube a intanet yake daga ko ina a duniya ana iya kallo, hukumar Kano ba ta da hurumi a kansa.

Ga dai abin da sauran furodusoshi ke cewa.

Ƙarin Bidiyoyi
'Dalilin da ke sa ake sauya jarumai a fina-finai masu dogon zango'
Masu adawa da tsarin mulkin masarauta sun gudanar da tattaki yayin faretin bikin Sarki Charles
'Yasandan Peru sun yi shigar burtu dom kama masu laifi
Gobara ta cinye rukunin ma'ajiyar kayan aikin likitanci a California
Tsokaci kan jan kati uku da aka bayar a wasan darko na Gasar Kofin Duniya ta 2026
'Ku mika ko ku fuskanci cikakken karfin kasar Nijeriya'
Dansama-jannatin NASA ya dauki bidiyo na hasken Aurora Austalis na kudancin Duniya
''Ina son sa (Shugaba Erdogan) sosai''
Lokuta biyar da Trump ya tsawata wa Netanyahu da abin da ya biyo baya
'Tsangwamar baki: Yadda 'yan Nijeriya ke barin Afirka ta Kudu saboda 'fargaba'