| Hausa
Yadda a-daidaita-sahu na 'mata zalla' ke sauya sufuri a birnin Kano
01:39
Yadda a-daidaita-sahu na 'mata zalla' ke sauya sufuri a birnin Kano
An samar da wani tsari na sufuri na musamman ga mata zalla a birnin Kano da ke arewacin Nijeriya, inda mafi yawan al’ummar Musulmai ne, da nufin magance damuwar mata da rashin jin daɗinsu a cikin cunkoson ababen hawa na jama’a.
8 awanni baya

Shirin yana samar da kekunan adaidaita sahu (keke napep) inda direbobi da fasinjoji duk mata ne, yayin da aka haramta wa maza shiga.

Ƙarin Bidiyoyi
Atiku Abubakar ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Abuja
'Yansandan Isra'ila sun far wa yahudawa masu zanga-zangar adawa da hukuncin kisa
Turkawa na murnar sake komawa gasar cin kofin duniya bayan shekara 24
Isra'ilawa sun yi gudun neman mafaka a Haifa
Makami mai linzami na Iran ya sauka a kusa da dakarun Amurka a yankin Gulf
Motoci da yawa sun kone a Isra'ila bayan Iran ta kai hari da bam mai 'ya'ya
TRT Afirka ta cika shekara 3
Nijeriya na fuskantar tsadar fetur duk da matatar Dangote na aiki da cikakken karfin ta
An yi gagarumar zanga-zanga a fadin duniya don adawa da yakin Amurka-Isra'ila a Gabas ta Tsakiya
Yadda dubban mutane suka taru yayin da Kwankwaso ya yi rejistar shiga jam'iyyar ADC