| Hausa
Yadda sabuwar dokar harajin Nijeriya za ta shafe ku
08:14
Yadda sabuwar dokar harajin Nijeriya za ta shafe ku
Ranar daya ga watan Janairun 2026 ta kasance ranar da gwamnatin Nijeriya ta fara amfani da sabon tsarin haraji, ɗaya daga cikin gagaruman garanbawul da aka yi a tarihin fannin kuɗi na ƙasar.
7 Janairu 2026

A yau, za mu yi muku bayani ne dalla-dalla kan sabuwar dokar haraji, da abin da zai sauya, da yadda zai shafe ku – ko kai ɗan albashi ne, ko ɗan kasuwa ko kuma kanka kake yi wa aiki.

Ƙarin Bidiyoyi
Gwarazan da ke shiga kauyuka don yaki da HIV a Nijeriya
An yi kakkafar girgizar kasa mai maki 7.4 Indonesia
Kura mai launin ruwan goro da ta taso daga sahara ta lullube Tsibirin Crete na Girka
Atiku Abubakar ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Abuja
Yadda a-daidaita-sahu na 'mata zalla' ke sauya sufuri a birnin Kano
'Yansandan Isra'ila sun far wa yahudawa masu zanga-zangar adawa da hukuncin kisa
Turkawa na murnar sake komawa gasar cin kofin duniya bayan shekara 24
Isra'ilawa sun yi gudun neman mafaka a Haifa
Makami mai linzami na Iran ya sauka a kusa da dakarun Amurka a yankin Gulf
Motoci da yawa sun kone a Isra'ila bayan Iran ta kai hari da bam mai 'ya'ya