| Hausa
Gobara ta tashi a Otal din Grandes Alpes a Faransa
00:21
Duniya
Gobara ta tashi a Otal din Grandes Alpes a Faransa
Gobara ta tashi a ƙasaitaccen otal ɗin Grandes Alpes da ke yankin Courchevel na ƙasar Faransa lamarin da ya kai ga gaggauta kwashe mutane kusan 300.

Hukumomi sun ce gobarar ta kwana tana ci kuma sai da aka aika 'yan kwana-kwana 131 da motocin kashe gobara 57 kafin a iya shawo kanta. Ba a samu rahoton mutuwa ko mummunar jikkata ba.

Ƙarin Bidiyoyi
Sabanin da Ronaldo ya samu da kocin tawagar Portugal
Matsayin biredi a tsarin cin abinci da lafiyar dan'adam
Kalaman Shettima kan matsin tattalin arzikin da ake fama da shi a Nijeriya
Falasdinawa sun yi ban kwana da mutum 105 da suka mutu a hare-haren Isra'ila
Alwashin gwamnatin Nijar kan masu hannu cikin matsalar tsaron kasar
Sarkakiyar takarar PDP a Gombe: ko akwai sauran kalubale a gaban Pantami?
Sharhi kan bai wa A.A Rano, AYM Shafa da Matrix damar shigar da man fetur Nijeriya
Ba laifi ba ne idan APC ta ba ni rabin abin da ta samu - Rarara
Ireland da ke goyon bayan Falasdinu ta lallasa Isra'ila 3-0
Sharhi kan tsawaita hutun Shugaba Tinubu a kasar waje