Ƙungiyar masu sayar da mai da gas a Nijeriya (NOGASA) ta yi gargaɗin cewa idan har Matatar Mai ta Dangote ta ci gaba da shirinta na fara dakon fetur da gas a faɗin Nijeriya da isar da su kai-tsaye ga masu sayarwa maimakon bi ta hannun masu dakon man, to ƙasar za ta fuskanci tarnaƙi wajen samar da mai da ma fama da rashin mai na tsawon lokaci.
Ga nazarin da muka yi kan lamarin.

02:43

02:43
Ƙarin Bidiyoyi
Tsokaci kan batun fara dakon mai kyauta da Matatar Dangoteza ta fara a Nijeriya
Tun a watan Yuni ne Matatar ta Dangote ta yi shelar cewa za ta fara dakon mai ga gidajen mai da ma masu amfani da mai da yawa kyauta a faɗin ƙasar.
Ƙarin Bidiyoyi