| Hausa
Sabani tsakanin ECOWAS da kasashen AES batu ne mai 'sarkakiya'
Sabani tsakanin ECOWAS da kasashen AES batu ne mai 'sarkakiya'
Shugaban ƙasar Ghana John Mahama ya ce rashin jituwar da ke tsakanin ƙasashen ƙungiyar AES da kuma ECOWAS batu ne mai sarƙaƙiya da ke buƙatar tattaunawa mai zurfi kafin a warware shi.
28 Maris 2025

Mahama ya bayyana haka ne a Abuja ranar Alhamis, bayan ya gana da shugaban Nijeriya Bola Tinubu game da ƙoƙarin da yake yi na sulhunta ɓangarorin biyu.


Ƙarin Bidiyoyi
Tinubu ya sha alwashin daukar mataki bayan kashe-kashe a Jos
Sojojin Isra'ila sun harbi wata yarinya a kai
Amurka da Isra'ila sun kai hari cibiyar makamai masu linzami na Iran
Sabon salo a siyasar Nijeriya: nazari kan jihar Kano
NASA ta kaddamar da tafiya zuwa duniyar Wata karon farko cikin shekara 50
Gwarazan da ke shiga kauyuka don yaki da HIV a Nijeriya
An yi kakkafar girgizar kasa mai maki 7.4 Indonesia
Kura mai launin ruwan goro da ta taso daga sahara ta lullube Tsibirin Crete na Girka
Atiku Abubakar ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Abuja
Yadda a-daidaita-sahu na 'mata zalla' ke sauya sufuri a birnin Kano