| Hausa
Jaruman Afirka - Kinjekitile Ngwale
03:38
Afirka
Jaruman Afirka - Kinjekitile Ngwale
Kinjekitile Ngwale, mai maganin gargajiya da ya zama mai fafutukar kawo sauyi, ya jagoranci Tawayen Maji Maji a shekarar 1905 don kalubalantar mulkin mallakar Jamus.

Ngwale ya haɗu da ƙabilun da ke da ra'ayi ɗaya game da maji -ruwa mai tsarki, suna da'awar cewa zai iya kare mayaƙa daga harsasai - lamarin da ya haifar da ɗaya daga cikin tashe-tashen hankula na farko na Gabashin Afirka.

Ƙarin Bidiyoyi
Yadda batun Falasdinu ya sa Musulmai suka goyi bayan Sifaniya a karawa da Aegentina
Mece ce NATO, wace rawa take takawa a tsaron duniya?
Abin da ya sa rikicin Gabas ta tsakiya ta ki-ci-ki-cinyewa
Muhimman abubuwa 10 game da Lamine Yamal
Muhimman bayanai kan Asusun Tsaro na Arewa a Nijeriya
Damuwa kan karkatar da abincin kananan yara a jihar Yobe
Matsalar ta'ammali da miyagun kwayoyi tsakanin mata a Nijeriya
Jirgin ƙarshe ya kwaso 'yan Nijeriya 208 daga Afirka ta Kudu
Yaki ya sake dagulewa tsakanin Amurka da Iran
Dubban mutane sun yi tattaki domin shahidan 15 ga Yuli