| Hausa
Taron ƙasa da ƙasa kan dabarun watsa labarai 'Starcom Summit'
01:05
Taron ƙasa da ƙasa kan dabarun watsa labarai 'Starcom Summit'
An fara Taron Duniya kan Dabarun Sadarwar (Stratcom Summit) na 2026 a ranar Juma’a a Istanbul, inda manyan jami’ai daga kasashe 38 suka hallara don tattaunawa kan yaƙi a Gabas ta Tsakiya da manyan matsalolin da ke tunkarar tsarin duniya.
27 Maris 2026
Ƙarin Bidiyoyi
An yi mamakon ruwan sama a masallacin ka'aba
''An rusa gaba daya sansanonin Amurka a yankin''
Sharhi kan sharudda biyar da Iran ta gindaya kafin tsagaita wuta
Masu bayar da agaji sun ciro wani uba da 'dansa daga kasan baraguzai
'Yanwasan Iran na atisaye a Turkiyya gabanin wasansu da Nijeriya
Mamakon ruwan sama ya lalata hanyoyi da motoci a arewancin Oman
Akalla mutum 24 sun mutu bayan motar Bas ta fada kogi a Bangladesh
Yadda wasu mata Musulmai da Kiristoci ke tsare unguwanninsu a jos
'Yansanda sun gano wajen buga kudin Euro na jabu a iyakar Romania da Bulgaria
Barna da hare-haren Amurka da Isra'ila suka yi a kasuwar Isfahan ta Iran