Ƙarin Bidiyoyi
Ana gudanar da Babban Taron Diflomasiyya na Antalya na 2025
An fara gudanar da Taron Diflomasiyya na Antalya karo na 4 a Turkiyya, inda yake samun halartar shugabannin duniya, jami’an diflomasiyya, masu tsara manufofin ƙasashe, ƙwararru, da malaman jami’o’i don tattauna ƙalubalen da duniya ke fuskanta a yau.
Ƙarin Bidiyoyi