| Hausa
Sharhi kan kisan gillar da Isra’ila ke yi wa ’yan jarida a Gaza
02:29
Sharhi kan kisan gillar da Isra’ila ke yi wa ’yan jarida a Gaza
Kisan da Isra’ila ta yi wa ’yan jarida na ranar Litinin ya sa adadin ’yan jarida da ma’aikatan kamfanonin yada labarai da aka kashe ya kai 273, tun fara yaki a watan Oktoban shekarar 2023, kamar yadda Aljazeera ta bayyana.

Kasashen Turkiyya da Qatar da Iran da Masar da kuma Saudiyya sun yi Allah-wadai da harin da kakkausar murya, kuma sun bayyana kisan ’yan jarida da ma’aikatan jinya da babban laifin yaki.

Ƙarin Bidiyoyi
Iran da Amurka na musayar hare-hare
Mutum 27 sun mutu sakamakon gaggarumar gobara a wata mashaya a Thailand
Abin da zuwan kasuwar hannun-jarin Nijeriya ta farko a duniya ke nufi
An kammala gasar kokawa a Jamhuriyar Nijar
Yadda ake ci gaba da gyara magudanun ruwa a Ghana don kauce wa sake ambaliya
An ceto dalibai da malamai da aka yi garkuwa da su a jihar Oyo
Haɗarin ba da hayar mahaifa da sayar da kwan haihuwa ga mata a Nijeriya
Taron Kolin NATO: Batun Iran,Greenland da Trump da Shugabannin Turai
Yadda ake gudanar da Taron NATO a Ankara
Abin da taron kolin NATO na Ankara ya kunsa