| Hausa
Atiku: Zan yi fada da duk wanda ya yi sata a gwamnatina
01:00
Siyasa
Atiku: Zan yi fada da duk wanda ya yi sata a gwamnatina
Tsohon Mataimakin Shugaban Nijeriya Atiku Abubakar ya bayyana cewa zai yi faɗa da duk wani wanda ya ce zai yi sata ko cin hanci a gwamnatinsa idan ya zama shugaban ƙasa.
7 Yuli 2025

Ya bayyana haka ne a lokacin da ya karɓi baƙuncin wata tawaga ta musamman ta masu ruwa da tsaki daga Jihar Gombe ƙarƙashin jagorancin tsohon ministan sufuri na Nijeriya Sanata Idris Abdullahi.

Ƙarin Bidiyoyi
Tinubu ya sha alwashin daukar mataki bayan kashe-kashe a Jos
Sojojin Isra'ila sun harbi wata yarinya a kai
Amurka da Isra'ila sun kai hari cibiyar makamai masu linzami na Iran
Sabon salo a siyasar Nijeriya: nazari kan jihar Kano
NASA ta kaddamar da tafiya zuwa duniyar Wata karon farko cikin shekara 50
Gwarazan da ke shiga kauyuka don yaki da HIV a Nijeriya
An yi kakkafar girgizar kasa mai maki 7.4 Indonesia
Kura mai launin ruwan goro da ta taso daga sahara ta lullube Tsibirin Crete na Girka
Atiku Abubakar ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Abuja
Yadda a-daidaita-sahu na 'mata zalla' ke sauya sufuri a birnin Kano