| Hausa
Amina sarauniyar Zazzau- Jaruman Afirka
01:52
Afirka
Amina sarauniyar Zazzau- Jaruman Afirka
Sarauniya Amina, jarumar sarauniyar ƙasar Hausa wacce ba ta da tsoro, ta yi mulki da wani irin ƙarfi da dabarun da ba za su misaltu ba.
11 Yuni 2025

Sarauniyar Zazzau Amina, ta ƙasar Zariyan Nijeriya, ta jagoranci masarautarta har ta bunƙasa sosai ta hanyar ƙarfin rundunar sojinta da kuma bunƙasa hanyoyin kasuwanci masu inganci.

Mulkinta ya kasance abin tunawa da tarihi ba zai manta da shi ba.
Ana mata take da: "Amina, 'yar Nikatau, mace maikamar maza."

Sarauniya Amina ba shugaba ba ce kawai, ta kasance mai hangen nesa wacce ta fadada yankin Zazzau da ikonta a yammacin Afirka.

Ƙarin Bidiyoyi
Tinubu ya sha alwashin daukar mataki bayan kashe-kashe a Jos
Sojojin Isra'ila sun harbi wata yarinya a kai
Amurka da Isra'ila sun kai hari cibiyar makamai masu linzami na Iran
Sabon salo a siyasar Nijeriya: nazari kan jihar Kano
NASA ta kaddamar da tafiya zuwa duniyar Wata karon farko cikin shekara 50
Gwarazan da ke shiga kauyuka don yaki da HIV a Nijeriya
An yi kakkafar girgizar kasa mai maki 7.4 Indonesia
Kura mai launin ruwan goro da ta taso daga sahara ta lullube Tsibirin Crete na Girka
Atiku Abubakar ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Abuja
Yadda a-daidaita-sahu na 'mata zalla' ke sauya sufuri a birnin Kano