Tattaunawar TRT da wani matashi da ya yi karatu na zamani mai zurfi, amma ya rungumi sana'ar 'Jari-Bola'sannan ya ce ba zai taɓa iya yin aikin gwamnati ba a Nijeriya, domin babu aikin da zai ringa samar masa kwatankwacin abin da ya ke samu a san'ar.


Ƙarin Bidiyoyi
'Sirrin sana'ar jari-bola'
Shin ka taɓa sanin irin kuɗin da ake samu a sana'ar 'Bola Jari'?
Ƙarin Bidiyoyi