
00:25

00:25
Ƙarin Bidiyoyi
Wani ɗan Saudiyya ya ceci rayuka ta hanyar fitar da babbar mota da ke ci da wuta daga gidan mai
Wani mutum a ƙasar Saudiyya ya yi ƙundumbala inda ya ceci rayukan mutane da dama ta hanyar fitar da wata babbar mota da ke ci da wuta daga wani gidan mai a birnin Dawadmi.
Ƙarin Bidiyoyi