| Hausa
Sharhi kan bai wa A.A Rano, AYM Shafa da Matrix damar shigar da man fetur Nijeriya
Sharhi kan bai wa A.A Rano, AYM Shafa da Matrix damar shigar da man fetur Nijeriya
Masana harkar man fetur a Nijeriya sun ce hukuncin kotu da ya bai wa wasu kamfanoni uku damar ci gaba da shigo da man fetur daga ƙasashen waje

Hukuncin kotu a cewar masana zai ƙara gogayya a kasuwar man fetur tare da bai wa ’yan Nijeriya damar samun zaɓi da yiwuwar samun sauƙin farashi.

Ƙarin Bidiyoyi
Dalilai 3 na dawowar Ronaldinho buga tamola
Tayin Isra'ila na dala 3,500 ga 'yan'Afirka mazauna kasar
Matsalar tsaro na ci gaba da zama muhimmin batu a zaben Nijeriya na 2027
Mulki wahala ne da shi, Allah-Allah nake na miƙa wa wanda zai gaje ni- Zulum
Karuwar hare-haren siyasa gabanin zabukan Nijeriya na 2027
‘Samar da ci gaba ne hanyar da za a kawo karshen ta’addanci a Afirka’
‘Ba ma jin tsoron Atiku, ba mu Kwankwaso yake yi wa aiki ba’
An gano matashi dan Australia da ransa bayan kwana shida
‘Sauye-sauyen da aka samu a bangaren lafiya a Nijeriya a cikin shekaru uku’
Bamex: Turkiyya ta halarci baje-kolin tsaro da ake yi a kasar Mali