| Hausa
Takaddamar diflomasiyya tsakanin Amurka da Sudan ta Kudu
Siyasa
Takaddamar diflomasiyya tsakanin Amurka da Sudan ta Kudu
Wata sabuwar taƙaddama ta sa Amurka soke dukkanin bizar da ta bai wa duk wani ɗan ƙasar Sudan ta Kudu.

Amurka ta ɗauki wannan tsattsauran mataki ne saboda wani ɗan Sudan ta Kudu wanda ya shiga ƙasar ba da izini ba, kamar yadda Mataimakin Sakataren Harkokin Wajen Amurka Christopher Landau ya bayyana a shafinsa na X ranar Lahadi.

Ƙarin Bidiyoyi
Dalilin da ya sa aka sauya taswirar duniya
Yadda za ka iya mallakar hannun jari a Matatar Dangote
Abin da ya sa nake sayar da hannun-jarin kamfanina- Dangote
Adumulmula: Mawakin Nijar da ya shahara saboda kayan kidan gargajiya
Tasirin mawakan siyasa a yakin neman zabe a Nijeriya
Me ya sa gwamnatin Trump take ta sauya manufofin yaki da Iran?
Shin ya kamata Amurka ta fitar da bayanan binciken Shugaba Tinubu ko a'a?
Muhimman batutuwa game da ritayar Messi daga tawagar Argentina
Yadda cutar mashako take addabar Jihar Kano
Sabbin shirye-shiryen gwamnatin Tinubu na rage radadin cire tallafin mai