| Hausa
Isra'ila ta kashe wasu yara a kan idin kawarsu
Isra'ila ta kashe wasu yara a kan idin kawarsu
Wata yarinya Bafalasɗiniya da jiragen yaƙin Isra'ila suka kashe ƙawayenta a yayin da suke tsaka da wasan 'yar-tsana a Birnin Gaza ta roƙi Allah Ya wulaƙanta Isra'ila tare da addu'a ga ƙawayen nata su shiga Aljanna.
Ƙarin Bidiyoyi
‘Sauye-sauyen da aka samu a bangaren lafiya a Nijeriya a cikin shekaru uku’
Bamex: Turkiyya ta halarci baje-kolin tsaro da ake yi a kasar Mali
Shugaban Turkiyya Erdogan ya yi jawabi a taron COP31
Dogari a Fadar Elysee ta shugaban kasar Faransa ya fadi ana tsaka da biki
Takaddama kan zargin yawan karar bashin gwamnatin Tinubu
‘Gwamnatin Nijeriya a shirye take ta tabbatar an yi zabe na adalci’
Yadda aikin likitan gwamna yake a Nijeriya
Cacar-baki kan fara gangamin zaɓe na jam’iyyar ADC a jihar Sokoto
Ce-ce-ku-cen da ya biyo bayan Umarar Tinubu a Saudiyya
Su wane ne Gen Z, Gen Alpha, Millenials, Gen X da Gen Y?