Tinubu, wanda ya bayyana haka a birnin Sao Paulo na ƙasar Brazil yayin ziyarar aikin da ya kai ƙasar a wannan makon, ya ƙara da cewa Nijeriya ta ɗauki saiti a ƙarƙashin jagorancinsa.

00:59

00:59
Ƙarin Bidiyoyi
Yanzu babu cin hanci da rashawa a Nijeriya: Tinubu
Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya ce sauye-sauyen da ya ƙaddamar tun da ya karɓi ragamar mulkin ƙasar sun yi tasiri sosai ta yadda yanzu haka babu cin hanci da rashawa a harkokin tattalin arziki da na kuɗi.
Ƙarin Bidiyoyi