Zazzafar mahawarar da ta biyo bayan saka dokar ta-baci a jihar Rivers
Jim kadan bayan daukar matakin ayyana dokar ta-baci da Shugaba Bola Tinubu ya yi a Jihar Rivers ne zazzafar muhawara ta kaure a Nijeriya tsakanin bangaren da ke goyon bayan matakin da kuma bangaren da ba ya goyon bayan hakan.
20 Maris 2025
Mun duba abin da masana shari’a da kuma masana siyasar kasar ke fadi kan wannan batu.