| Hausa
NASA ta kaddamar da tafiya zuwa duniyar Wata karon farko cikin shekara 50
00:44
Duniya
NASA ta kaddamar da tafiya zuwa duniyar Wata karon farko cikin shekara 50
Hukumar Sararin Samaniya ta Amurka ta harba roka ɗauke da ‘yan-sama-jannati huɗu a ranar Laraba, a wata tafiya da aka daɗe ana jira domin zuwa kusa duniyar wata, wadda rabon da a yi irin wannan tafiya shekara 50 kenan.
5 awanni baya

An ji wata ƙara mai da girgiza mai ƙarfi a nesa daga wurin da aka harba rokar wadda ke ɗauke da Amurkawa uku da ɗan Canada ɗaya.

Ƙarin Bidiyoyi
Tinubu ya sha alwashin daukar mataki bayan kashe-kashe a Jos
Sojojin Isra'ila sun harbi wata yarinya a kai
Amurka da Isra'ila sun kai hari cibiyar makamai masu linzami na Iran
Sabon salo a siyasar Nijeriya: nazari kan jihar Kano
Gwarazan da ke shiga kauyuka don yaki da HIV a Nijeriya
An yi kakkafar girgizar kasa mai maki 7.4 Indonesia
Kura mai launin ruwan goro da ta taso daga sahara ta lullube Tsibirin Crete na Girka
Atiku Abubakar ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Abuja
Yadda a-daidaita-sahu na 'mata zalla' ke sauya sufuri a birnin Kano
'Yansandan Isra'ila sun far wa yahudawa masu zanga-zangar adawa da hukuncin kisa