Mun yi nazari kan abin da ya jawo kashe-kashen da yadda za a magance shi.


Ƙarin Bidiyoyi
Abin da ke haifar da kashe-kashe a Jihar Filato
Rikicin Jihar Filato rikici ne da ya ki ci, ya ki cinyewa tsawon shekaru. Fiye da mutum 100 ne suka rasa rayukansu tsakanin karshen watan Maris zuwa tsakkiyar watan Afrilu.
Ƙarin Bidiyoyi