
00:22

00:22
Ƙarin Bidiyoyi
'Ina so na zama Fafaroma'- in ji Trump
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce "babban zaɓina" shi ne ya zama shugaban Cocin Katolika a yayin da ake shirye-shiryen zaɓen mutumin da zai maye gurbin Fafaroma Francis wanda ya rasu a makon jiya.
Ƙarin Bidiyoyi