

Ƙarin Bidiyoyi
Yadda gwamnoni ke jan kafa kan ’yancin kananan hukumomi a Nijeriya
Kimanin wata tara kenan tun bayan da Kotun Kolin Nijeriya ta bayar da umarnin tura wa kananan hukumomin kasar 774 kason kudinsu daga gwamnatin tarayyar kasar, sai dai har yanzu kananan hukumomin ba su fara gani ba a kasa.
Ƙarin Bidiyoyi