
00:24

00:24
Ƙarin Bidiyoyi
Ambaliyar ruwa ta tafi da wata mota kirar Jeep da ta yi yunkurin keta ruwa
Ambaliyar ruwa ta yi awon-gaba da wata mota ƙirar Jeep da ta yi yunƙurin keta ruwa a birnin New Chandigarh na Jihar Punjab da ke ƙasar India. An kwashe kwanaki da dama ana sheƙa ruwa kamar da bakin-ƙwarya a yankin.
Ƙarin Bidiyoyi