| Hausa
Ina ne yankin Sahel na Afirka?
03:05
Ina ne yankin Sahel na Afirka?
A cikin wannan bidiyon, mun yi nazari kan Sahel ta ɓangarori uku da kuma fito da ma’anoninsu da inda suka bambanta.

Wata kalma da muke yawan ji musamman a kafofin watsa labarai ita ce ‘Sahel’.

To ko me Sahel ke nufi?

A cikin wannan bidiyon, mun yi duba kan Sahel ta ɓangarori uku da kuma fito da ma’anoninsu da inda suka bambanta.

Ƙarin Bidiyoyi
‘Sauye-sauyen da aka samu a bangaren lafiya a Nijeriya a cikin shekaru uku’
Bamex: Turkiyya ta halarci baje-kolin tsaro da ake yi a kasar Mali
Shugaban Turkiyya Erdogan ya yi jawabi a taron COP31
Dogari a Fadar Elysee ta shugaban kasar Faransa ya fadi ana tsaka da biki
Takaddama kan zargin yawan karar bashin gwamnatin Tinubu
‘Gwamnatin Nijeriya a shirye take ta tabbatar an yi zabe na adalci’
Yadda aikin likitan gwamna yake a Nijeriya
Cacar-baki kan fara gangamin zaɓe na jam’iyyar ADC a jihar Sokoto
Ce-ce-ku-cen da ya biyo bayan Umarar Tinubu a Saudiyya
Su wane ne Gen Z, Gen Alpha, Millenials, Gen X da Gen Y?