| Hausa
An yi gagarumar zanga-zanga a fadin duniya don adawa da yakin Amurka-Isra'ila a Gabas ta Tsakiya
00:35
Duniya
An yi gagarumar zanga-zanga a fadin duniya don adawa da yakin Amurka-Isra'ila a Gabas ta Tsakiya
Daga Athens da Rome zuwa Paris da London, dubban mutane sun fita kan tituna domin yin zanga-zanga don nuna adawa da yaƙin da Amurka da Isra’ila ke yi a kan Iran, da mamayar da Isra’ila ta yi a Lebanon da kuma hare-haren da take ci gaba da kai wa Gaza
31 Maris 2026

Masu zanga-zangar sun yi kira da a kawo ƙarshen duk wata mamayar ta soja a yankin Gabas ta Tsakiya.

Ƙarin Bidiyoyi
Atiku Abubakar ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Abuja
Yadda a-daidaita-sahu na 'mata zalla' ke sauya sufuri a birnin Kano
'Yansandan Isra'ila sun far wa yahudawa masu zanga-zangar adawa da hukuncin kisa
Turkawa na murnar sake komawa gasar cin kofin duniya bayan shekara 24
Isra'ilawa sun yi gudun neman mafaka a Haifa
Makami mai linzami na Iran ya sauka a kusa da dakarun Amurka a yankin Gulf
Motoci da yawa sun kone a Isra'ila bayan Iran ta kai hari da bam mai 'ya'ya
TRT Afirka ta cika shekara 3
Nijeriya na fuskantar tsadar fetur duk da matatar Dangote na aiki da cikakken karfin ta
Yadda dubban mutane suka taru yayin da Kwankwaso ya yi rejistar shiga jam'iyyar ADC