A 'yan shekarun nan teloli 'yan Nijeriya da dama suna yin ƙaura zuwa Jamhuriyar Nijar domin ci gaba da sana'arsu ta ɗinki. Wasu da muka tattauna da sun bayyana mana dalilansu na barin Nijeriya zuwa Nijar.

Ƙarin Bidiyoyi
Abin da ya sa teloli ke barin Nijeriyan suna komawa yin ɗinki a Nijar