| Hausa
Tasirin yawan sauyin sheka kan makomar dimokuradiyyar Nijeriya
03:29
Tasirin yawan sauyin sheka kan makomar dimokuradiyyar Nijeriya
Masana harkokin siyasa sun fara nuna fargaba kan yadda ake yawan samun sauyin sheƙa daga ɓangaren jam’iyyun adawa zuwa jam’iyya mai mulki ta APC

Hakan na zuwa bayan Gwamnan Jihar Delta Sheriff Oborevwori da wanda ya yi takarar mataimakin shugaban ƙasa a zaben 2023 kuma tsohon gwamnan jihar Ifeanyi Okowa da ’yan majalisar dokokin jihar sun sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyya mai mulki ta APC a ranar Litinin.

Ƙarin Bidiyoyi
Makudan kudin fansa da masu garkuwa da mutane ke samu a Nijeriya
Jama'a sun yi dashen shinkafa don nuna rashin amincewa kan jinkirin aikin hanya
Gargadin shugabannin Afirka kan cin abubuwan da za su iya yin illa ga lafiya
Ko kun san cewa talauci yana rage kaifin basira?
Me ya sa manyan maza suke kuka saboda kwallon kafa?
Me harin Saudiyya da Amurka a Iraki ke nufi?
Me ya sa daukar cikin 'yan mata masu shekaru 15-19 ya zama abin damuwa a Ghana?
Kasar da ake cin tarar wadanda ba su fita kada kuri'a ba
Kasashen Afirka 10 da suka fi yawan mutanen da suka mallaki dala miliyan daya
Matasa kada ku bari a yi amfani da ku a cuci kasarku, in ji Ibrahim Traore