| Hausa
An dauki bidiyon mayakan RSF suna kashe fararen-hula
00:31
Afirka
An dauki bidiyon mayakan RSF suna kashe fararen-hula
Mayaƙan rundunar RSF ta Sudan sun fitar da wani bidiyo da ya nuna su sun yi wa wasu maza fararen-hula ƙawanya sannan suka kashe su a wajen birnin da ke Jihar Khartoum. Ma'aikatan kiwon lafiya na yankin sun ce mayaƙan sun kashe mutum aƙalla 31.
Ƙarin Bidiyoyi
Makudan kudin fansa da masu garkuwa da mutane ke samu a Nijeriya
Jama'a sun yi dashen shinkafa don nuna rashin amincewa kan jinkirin aikin hanya
Gargadin shugabannin Afirka kan cin abubuwan da za su iya yin illa ga lafiya
Ko kun san cewa talauci yana rage kaifin basira?
Me ya sa manyan maza suke kuka saboda kwallon kafa?
Me harin Saudiyya da Amurka a Iraki ke nufi?
Me ya sa daukar cikin 'yan mata masu shekaru 15-19 ya zama abin damuwa a Ghana?
Kasar da ake cin tarar wadanda ba su fita kada kuri'a ba
Kasashen Afirka 10 da suka fi yawan mutanen da suka mallaki dala miliyan daya
Matasa kada ku bari a yi amfani da ku a cuci kasarku, in ji Ibrahim Traore