| Hausa
Damar da ta rage wa Nijeriya ta zuwa gasar cin kofin duniya
Damar da ta rage wa Nijeriya ta zuwa gasar cin kofin duniya
Bayan wasan da Nijeriya ta buga canjaras da Zimbabwe 1-1 a birnin Uyo a ranar Talata, masana harkokin wasanni sun fara hasashen cewa yana da wahala ƙasar ta samu damar shiga Gasar Kofin Duniya ta 2026.
27 Maris 2025

Ko da yake akwai waɗanda suke ganin lokaci bai gama ƙure wa ƙasar ba saboda tana da sauran dama.

Ƙarin Bidiyoyi
Gwarazan da ke shiga kauyuka don yaki da HIV a Nijeriya
An yi kakkafar girgizar kasa mai maki 7.4 Indonesia
Kura mai launin ruwan goro da ta taso daga sahara ta lullube Tsibirin Crete na Girka
Atiku Abubakar ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Abuja
Yadda a-daidaita-sahu na 'mata zalla' ke sauya sufuri a birnin Kano
'Yansandan Isra'ila sun far wa yahudawa masu zanga-zangar adawa da hukuncin kisa
Turkawa na murnar sake komawa gasar cin kofin duniya bayan shekara 24
Isra'ilawa sun yi gudun neman mafaka a Haifa
Makami mai linzami na Iran ya sauka a kusa da dakarun Amurka a yankin Gulf
Motoci da yawa sun kone a Isra'ila bayan Iran ta kai hari da bam mai 'ya'ya