| Hausa
Jiragen Saman Faransa sun yi taho-mu-gama a sararin samaniya
Duniya
Jiragen Saman Faransa sun yi taho-mu-gama a sararin samaniya
Jirage biyu na sojojin saman Faransa sun yi taho-mu-gama a sararin samaniya a yayin da suke wasan jiragen sama a kusa da sansaninsu da ke yammacin garin Saint-Dizier da ke arewa maso gabashin Faransa ranar Talata.
26 Maris 2025

Mutum uku sun fice daga cikin jiragen kuma daga bisani rundunar sojin ta ce suna "cikin hayyacinsu".


Ƙarin Bidiyoyi
Gwarazan da ke shiga kauyuka don yaki da HIV a Nijeriya
An yi kakkafar girgizar kasa mai maki 7.4 Indonesia
Kura mai launin ruwan goro da ta taso daga sahara ta lullube Tsibirin Crete na Girka
Atiku Abubakar ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Abuja
Yadda a-daidaita-sahu na 'mata zalla' ke sauya sufuri a birnin Kano
'Yansandan Isra'ila sun far wa yahudawa masu zanga-zangar adawa da hukuncin kisa
Turkawa na murnar sake komawa gasar cin kofin duniya bayan shekara 24
Isra'ilawa sun yi gudun neman mafaka a Haifa
Makami mai linzami na Iran ya sauka a kusa da dakarun Amurka a yankin Gulf
Motoci da yawa sun kone a Isra'ila bayan Iran ta kai hari da bam mai 'ya'ya