| Hausa
Sabanin da Ronaldo ya samu da kocin tawagar Portugal
Sabanin da Ronaldo ya samu da kocin tawagar Portugal
Cristiano Ronaldo ya ce ba shi da niyyar yin ritaya daga tawagar Portugal, duk da sabanin da ya samu da sabon kocin ƙasar, Jorge Jesus.

Amma me ya faru har ya bar sansanin tawagar, kuma me ya sa yanzu magoya bayansa ke ta ce-ce-ku-ce kan makomarsa da Portugal?

Ga abin da ya faru tsakanin Ronaldo da tawagar ƙasarsa.

Ƙarin Bidiyoyi
Dalilai 3 na dawowar Ronaldinho buga tamola
Tayin Isra'ila na dala 3,500 ga 'yan'Afirka mazauna kasar
Matsalar tsaro na ci gaba da zama muhimmin batu a zaben Nijeriya na 2027
Mulki wahala ne da shi, Allah-Allah nake na miƙa wa wanda zai gaje ni- Zulum
Karuwar hare-haren siyasa gabanin zabukan Nijeriya na 2027
‘Samar da ci gaba ne hanyar da za a kawo karshen ta’addanci a Afirka’
‘Ba ma jin tsoron Atiku, ba mu Kwankwaso yake yi wa aiki ba’
An gano matashi dan Australia da ransa bayan kwana shida
‘Sauye-sauyen da aka samu a bangaren lafiya a Nijeriya a cikin shekaru uku’
Bamex: Turkiyya ta halarci baje-kolin tsaro da ake yi a kasar Mali