Ta nemi a samar da sauyi kan yadda ake amfani da makamashin, ta yi kira ga kasashen duniya da su yi watsi da ‘al’adar’ zubar da abubuwa, su kuma rungumi “Alkinta Shara” (Zero Waste) don magance matsalolin muhalli na dindindin


Ƙarin Bidiyoyi
Emine Erdogan ta yi kira kan 'Alkinta Shara' a MDD
Matar Shugaban Kasar Turkiyya Emine Erdogan, ta gabatar da jawabi a taron MDD na tattaunawa kan samar da sauyi a makamashi, ta jaddada cewa bukatar da duniya take da shi kan makamashi ba za a iya biyan ta ba ta hanyar tsaftataccen makamashi kadai.
Ƙarin Bidiyoyi