Dubban mutane ne suka yi gangami a birnin Istanbul domin nuna goyon baya ga Falasɗinawan Gaza tare da yin tur da kisan ƙare-dangin da Isra'ila take yi a yankin.
Ƙarin Bidiyoyi
Dubban mutane sun yi gangami a Istanbul na ƙyamar hare-haren Isra'ila a Gaza
Masu gangamin sun riƙa yin tur da Isra'ila da jami'anta saboda yaƙin da suke yi a Gaza wanda kawo yanzu ya kashe mutum fiye da 51,000.
Ƙarin Bidiyoyi