
00:25

00:25
Ƙarin Bidiyoyi
Yahudawa masu yawon bude ido sun lalata Kuros na Kiristoci
Wasu Yahudawa 'yan yawon buɗe ido sun lalata kuros-kuros na Kiristoci a shahararren tsaunin nan mai ɗimbin tarihi da ke Wales a ƙasar Birtaniya, inda suka maye gurbinsu da wata ƙatuwar Tauraruwa ta David wadda aka yi da duwatsun jikin tsaunin.
Ƙarin Bidiyoyi