| Hausa
Jama'a sun yi dashen shinkafa don nuna rashin amincewa kan jinkirin aikin hanya
Duniya
Jama'a sun yi dashen shinkafa don nuna rashin amincewa kan jinkirin aikin hanya
Mazauna Sreepur a Bangaladesh sun yi dashen shinkafa kan wata hanya da ba a kammala aikinta ba a ranar 3 ga Agusta don nuna rashin amincewa kan shafe kusan shekara biyu da dakatar da aikin hanyar.

Ana zargin ɗan kwangilar da watsi da aikin bayan ya haƙe hanyar, abin da ya haifar da ramuka kuma ya sa da ƙyar ake iya bin ta, musamman idan an yi ruwan sama.

Ƙarin Bidiyoyi
Adumulmula: Mawakin Nijar da ya shahara saboda kayan kidan gargajiya
Tasirin mawakan siyasa a yakin neman zabe a Nijeriya
Me ya sa gwamnatin Trump take ta sauya manufofin yaki da Iran?
Shin ya kamata Amurka ta fitar da bayanan binciken Shugaba Tinubu ko a'a?
Muhimman batutuwa game da ritayar Messi daga tawagar Argentina
Yadda cutar mashako take addabar Jihar Kano
Sabbin shirye-shiryen gwamnatin Tinubu na rage radadin cire tallafin mai
Walkiya ta haska Makka, an yi iska da tsawa da ruwan sama a Madina
EFCC za ta ba da 'tukuici' kan kwarmata bayanan dukiyar Nijreria ta sata da ke ketare
Gungun 'yan Haiti sun kashe fararen hula da suka fake a coci, a cewar MDD