| Hausa
Sharhi kan sharudda biyar da Iran ta gindaya kafin tsagaita wuta
01:55
Sharhi kan sharudda biyar da Iran ta gindaya kafin tsagaita wuta
A daidai lokacin da yaƙin da Isra’ila da Amurka ke yi kan Iran ke ƙara ƙamari, Iran ɗin ta fitar da wasu sharuɗɗa biyar na tsagaita wuta.
27 Maris 2026

Duk da cewa Iran ta musanta batun tattaunawa kai tsaye da Amurka, amma a halin yanzu ta fitar da wasu sharuɗɗa waɗanda ko da za ta tsagaita wuta, sai an cika su, waɗanda duka sharuɗɗan sun ci karo da na Amurka 15 da ta gindaya domin tsagaita wuta.

Ga sharuɗɗan da Iran ta gindaya guda biyar.

Ƙarin Bidiyoyi
Taron ƙasa da ƙasa kan dabarun watsa labarai 'Starcom Summit'
An yi mamakon ruwan sama a masallacin ka'aba
''An rusa gaba daya sansanonin Amurka a yankin''
Masu bayar da agaji sun ciro wani uba da 'dansa daga kasan baraguzai
'Yanwasan Iran na atisaye a Turkiyya gabanin wasansu da Nijeriya
Mamakon ruwan sama ya lalata hanyoyi da motoci a arewancin Oman
Akalla mutum 24 sun mutu bayan motar Bas ta fada kogi a Bangladesh
Yadda wasu mata Musulmai da Kiristoci ke tsare unguwanninsu a jos
'Yansanda sun gano wajen buga kudin Euro na jabu a iyakar Romania da Bulgaria
Barna da hare-haren Amurka da Isra'ila suka yi a kasuwar Isfahan ta Iran