Hukumomin Faransa sun ƙaddamar da bincike kan abin da ya haddasa ajalinsa, sannan za a yi bincike kimiyya kan gawarsa.

00:40

00:40
Ƙarin Bidiyoyi
Bafaranshe ya mutu yana tsaka da watsa shirin bidiyo kai-tsaye a manhajar Kick
Wani Bafaranshe mai suna Raphael Graven, wanda aka fi sani da suna Jean Pormanove a shafukan sada zumunta, ya mutu yayin da yake tsaka da watsa bidiyo kai-tsaye tsawon kwana goma, ba tare da ya runtsa ba a manhajar Kick.
Ƙarin Bidiyoyi