30 Mayu 2025

05:54

05:54
Ƙarin Bidiyoyi
'Har yanzu ba a gaya min dalilin hana ni shiga Saudiyya ba'
A wata hirar ta musamman da TRT Afrika Hausa, Sheikh Dr Ahmad Mahmud Gumi ya ce har yanzu hukumomin Saudiyya ba su gaya masa dalilin hana shi shiga ƙasar yin Aikin Hajji ba.
Ƙarin Bidiyoyi