Ita ma PDP ta yunƙuro, inda rahotanni suka tabbatar da cewa wasu jigoginta sun yi takakka zuwa ƙasar Gambia don lallashin tsohon Shugaban Ƙasar Goodluck Jonathan da nufin ya tsaya mata takara a zaɓe mai zuwa.

03:07

03:07
Ƙarin Bidiyoyi
Nazari kan neman da ake yi wa Jonathan ya yi wa PDP takarar shugaban kasa a 2027
Siyasar Nijeriya na ta ɗaukar sabbin salo. A yayin da wasu manyan ƙasar suka koma ADC da nufin yin taron dangin kayar da APC a 2027
Ƙarin Bidiyoyi