Ministan Ilimi na ƙasar Dakta Olatunji Alausa ya yi bayani kan dalilan gwamnatin na ɗaukar wannan mataki.
Ko ya masana suke kallon matakin? Batun da muka yi duba a kansa ke nan.

02:27

02:27
Ƙarin Bidiyoyi
Dalilan gwamnatin Nijeriya na dakatar da kafa sababbin manyan makarantu a ƙasar
Gwamnatin Nijeriya ta sanar da dakatar da kafa sabbin jami’o’i da manyan kwalejojin kimiyya da fasaha da na ilimi na tarayya a duk faɗin ƙasar.
Ƙarin Bidiyoyi