| Hausa
Yadda dubban mutane suka taru yayin da Kwankwaso ya yi rejistar shiga jam'iyyar ADC
00:22
Yadda dubban mutane suka taru yayin da Kwankwaso ya yi rejistar shiga jam'iyyar ADC
Dubban mutane ne suka taru a yayin da tsohon gwamnan Jihar Kano kuma ɗan takarar shugaban Nijeriya a NNPP a 2023, Rabiu Musa Kwankwaso ya yi rajista da jam’iyyar ADC
30 Maris 2026

Kwankwaso ya kuma karɓi katin shaidar zama ɗan jam’iyyar a Gidan Kwankwasiyya da ke kan titin Miller Road, Bompai, Kano.

Ƙarin Bidiyoyi
Gwarazan da ke shiga kauyuka don yaki da HIV a Nijeriya
An yi kakkafar girgizar kasa mai maki 7.4 Indonesia
Kura mai launin ruwan goro da ta taso daga sahara ta lullube Tsibirin Crete na Girka
Atiku Abubakar ya ziyarci Rabiu Musa Kwankwaso a gidansa da ke Abuja
Yadda a-daidaita-sahu na 'mata zalla' ke sauya sufuri a birnin Kano
'Yansandan Isra'ila sun far wa yahudawa masu zanga-zangar adawa da hukuncin kisa
Turkawa na murnar sake komawa gasar cin kofin duniya bayan shekara 24
Isra'ilawa sun yi gudun neman mafaka a Haifa
Makami mai linzami na Iran ya sauka a kusa da dakarun Amurka a yankin Gulf
Motoci da yawa sun kone a Isra'ila bayan Iran ta kai hari da bam mai 'ya'ya