| Hausa
Ma'anar biza a fannin diflomasiyyar duniya
07:05
Duniya
Ma'anar biza a fannin diflomasiyyar duniya
Idan kuna bibiyar labarai, a kullum za ku ji ana dambarwa kan biza tsakanin kasashen duniya.

A cikin wannan bidiyon, TRT Afrika Hausa ta yi nazari kan abin da ya sa biza take da muhimmanci, da dalilin wasu ƙasashe na ƙin ba da biza ga ‘yan wasu ƙasashe, ko taƙaitawa ko sanya tsauraran sharuɗɗan bayarwa.

Ƙarin Bidiyoyi
Shugaba Erdogan ya karbi bakuncin Tiani na Nijar a birnin Ankara na Turkiyya
Jam'iyyun siyasa da 'yantakararsu a zaben shugaban kasa na 2027
Gobarar New Delhi ta halaka mutum 21
Ojude Oba: Bikin al'adar gargajiya da ake gudanarwa bayan babbar Sallah
Jiragen ruwan Iran masu gudun tsiya na tsintiri a mashigar Hormuz, in ji gidan talabjin din gwamnati
''Dole mu kashe tunanin za a iya samar da kasar Falasdinawa''
Sabon shugaban kasar Benin ya kai ziyara Nijar
Iran ta sanar da 'harin ramuwar gayya' a tekun Oman
Isra'ila ta kai hare-hare da dama a kusa da asibitin Jabal Amel a Lebanon
Batun satar dalibai da malamai a jihar Oyon Nijeriya